iqna

IQNA

IQNA - Babban daraktan sashen kula da harkokin addinin musulunci da ayyukan aukaf a birnin Dubai ya sanar da cewa, a karshen wa'adin rajistar lambar yabo ta kur'ani ta kasa da kasa karo na 28 a birnin Dubai, mutane 5,618 daga kasashe 105 na duniya ne suka yi rajista domin halartar gasar da za a yi nan gaba.
Lambar Labari: 3493592    Ranar Watsawa : 2025/07/23

IQNA - Ministan harkokin addini na kasar Malaysia ya bayyana ranar da za a fara gasar kasa da kasa karo na 65 da sauran bayanai.
Lambar Labari: 3493555    Ranar Watsawa : 2025/07/16

IQNA - An buga Hotunan Halartar Shahidi Mohammad Mehdi Tehranchi a wajen taron kur'ani na Kungiyar Matasa Masu Karatu.
Lambar Labari: 3493417    Ranar Watsawa : 2025/06/15

IQNA - Gasar haddar Al-kur'ani da tajwidi karo na shida da gidauniyar Mohammed VI ta malaman Afirka da ke kasar Ivory Coast ta gudanar.
Lambar Labari: 3493400    Ranar Watsawa : 2025/06/11

IQNA - An kammala gasar haddar kur'ani mai tsarki ta kasashen Turai karo na uku tare da karrama jaruman da suka yi fice a cibiyar al'adun muslunci da ke Rijeka na kasar Croatia.
Lambar Labari: 3493289    Ranar Watsawa : 2025/05/21

IQNA - Wakilan kasarmu da suka halarci gasar kur'ani ta kasa da kasa karo na 13 da aka gudanar a kasar Libiya sun kasa tsallake matakin share fage da samun tikitin shiga matakin karshe na gasar.
Lambar Labari: 3493242    Ranar Watsawa : 2025/05/12

Taron na "Maqasid Al-Qur'ani" ya gudana ne a karkashin tsangayar koyar da shari'a da ilimin addinin muslunci na jami'ar Sharjah, tare da halartar masana addinin musulunci daga kasashe da dama.
Lambar Labari: 3493112    Ranar Watsawa : 2025/04/18

IQNA - An gabatar da wakilan kasar Iran a gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa da aka gudanar a kasar Libiya a bangarori biyu: haddar kur'ani baki daya da haddar kur'ani baki daya da harkoki goma.
Lambar Labari: 3493089    Ranar Watsawa : 2025/04/13

IQNA – Abdolrasoul Abaei daya daga cikin manyan malaman kur’ani na kasar Iran ya rasu ne a ranar 9 ga Afrilu, 2025, yana da shekaru 80 a duniya, bayan ya sadaukar da rayuwarsa ga hidima da daukakar kur’ani.
Lambar Labari: 3493064    Ranar Watsawa : 2025/04/09

IQNA - Nabil Al-Kharazi da Ayoub Allam ’yan kasar Maroko ne su ka yi nasara a matsayi na daya da na uku a gasar karatun kur’ani ta duniya karo na 8 (2025).
Lambar Labari: 3493015    Ranar Watsawa : 2025/03/30

IQNA - Makarantan Iran da ke halartar gasar kur'ani ta kasa da kasa zagaye na biyu na gasar Karbala mai suna "Al-Ameed Prize" sun tsallake zuwa mataki na biyu na gasar a bangaren manya.
Lambar Labari: 3492917    Ranar Watsawa : 2025/03/15

IQNA - Haj Muhammad Salama Al-Hashosh (Abu Yassin) dan kasar Jordan ne ya amsa kiran gaskiya a lokacin da yake karatun kur'ani a daya daga cikin masallatan kasar.
Lambar Labari: 3492840    Ranar Watsawa : 2025/03/03

IQNA – A lokacin da take bayani kan ayyukan da cibiyar Sheikh Al-Hosari ke gudanarwa a kasar Masar, diyar marigayi limamin kasar Masar Sheikh Mahmoud Khalil Al-Hosari ta ce: Babban abin da wannan gidauniya ta sa gaba shi ne yi wa ma’abuta Alkur’ani hidima.
Lambar Labari: 3492760    Ranar Watsawa : 2025/02/17

IQNA - Malamai da dama da suka halarci gasar karatun kur'ani mai tsarki ta Al-Ameed da ake gudanarwa a karkashin kulawar Abbas (AS) sun samu damar ziyartar hubbaren Sayyidina Abu Fadl al-Abbas (AS).
Lambar Labari: 3492680    Ranar Watsawa : 2025/02/03

IQNA - An fara gudanar da gasar Al-Tahbir ta kasa da kasa karo na 11 karkashin jagorancin Saif bin Zayed Al Nahyan, ministan harkokin cikin gida na kasar Hadaddiyar Daular Larabawa.
Lambar Labari: 3492618    Ranar Watsawa : 2025/01/24

IQNA - A ranar Alhamis ne rukunin farko na mahalarta gasar kur’ani mai tsarki ta Jamhuriyar Musulunci ta Iran da kuma baki suka isa kasar, inda aka tarbe su a filin jirgin saman Imam Khumaini.
Lambar Labari: 3492615    Ranar Watsawa : 2025/01/24

IQNA - Dangane da kalubalen da ke tattare da tarjama kur’ani mai tsarki zuwa turanci, farfesa a jami’ar Landan ya bayyana cewa, soyayyar da yake da ita ga littafin Allah tun yana karami ita ce ta sa ya sadaukar da rayuwarsa wajen tarjama kur’ani da kuma karatun kur’ani.
Lambar Labari: 3492606    Ranar Watsawa : 2025/01/22

IQNA - Ana gudanar da gasar haddar kur'ani ta farko da karatun kur'ani mai tsarki na jami'o'in kasar Iraki a kasar sakamakon kokarin da majalissar ilimin kur'ani mai tsarki ta Abbas (AS) ta yi.
Lambar Labari: 3492596    Ranar Watsawa : 2025/01/20

IQNA - Haramin Abbas ya yi kira da a yi rijistar shiga gasar karatun kur’ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na biyu a Karbala.
Lambar Labari: 3492435    Ranar Watsawa : 2024/12/23

IQNA – Diyar Sheikh Mahmoud Khalil al-Hussary ta ce fitaccen qari na Masar a ko da yaushe zai bayyana kansa a matsayin ma'aikacin kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3492269    Ranar Watsawa : 2024/11/25